Wannan “Ka’idojin Amfani da Kuki” na kunshe da bayanai game da kukis din dake cikin shafin yanar gizon www.trtafrika.com mallakin Türkiye Radyo Televizyon Kurumu (”TRT”).
Mene ne kukis?
Kuki wani karamin tubalin bayani ne da ake bukata don shafin yanar gizo ya gano mai amfani da shi a lokacin da suka sake dawowa shafin a nan gaba. Wannan karamin tubali na da alaka musamman ga mai amfani da shafin yanar gizon da kuma shafin dake dauke da shi, kuma ana yawan amfani da shi ne don tabbatar da aikin shafin yanar gizon yadda ya kamata, a kuma taimaka wajen samar da bayanan da aka kawo tare da tsara aiyuka ko tallace-tallace. Shafin yanar gizon dake bayyana shi ne kadai yake iya fahimtar kuki din, wanda kuma ba illa ba ne. Yana kubutar da lokacin masu amfani, kuma na sake tunawa da maimaita amsar da aka ba su a shafukan sadarwar yanar gizo da aka yi rejista din su, a lokacin da aka sake ziyartar shafukan. Yawanci bayanai ne da ake daukar su a lokacin da masu amfani suka ziyarci shafin yanar gizo. Kuma an fi amfani da su don samar da bayanan da aka kawo tare da tsara aiyuka ko tallace-tallace.
Manufofin amfani da kukis
Za a iya amfani da tubalan kukis na wajibi, kukis na amfani, kukis na tantancewa, kukis na nemowa/talla, kukis din mutuntarwa da kukis din warware bayanai a shafukan yanar gizo, duba da manufar amfani da su. Za a iya amfani da tubalan kukis na din-din-din duba da lokacin da masu amfani suke dauka a shafin yanar gizo da kuma munufar amfani da su din. Dukkan kukis din dake kan shafinmu na din-din-din ne da suke bukatar shafin yanar gizon ya zama yana aiki.
Kukis na wajibi
Amfani da wasu kukis ya zama wajibi don tabbatar da shafin yanar gizonmu ya yi aiki yadda ya kamata. Ana tattara wadannan kukis din domin amfani na gama-gari a abubuwa kamar haka:
● Don yin nazarin maziyarta da kuma kara yawan ziyartar shafin www.trtafrika.com da sauran shafukan yanar gizo na TRT.
● Don yin nazari kan bukatar masu amfani da maziyarta shafin, sannan a kara inganta ginuwar ka’idojin aiki da bukatar gamsuwar maziyarta.
● Domin kara karfin aikin shafin da sauran sahukan yanar gizon a matakin kasa da na kasa da kasa.
● Domin tabbatar da ribar manufofin maziyarta a lokacin da suke amfani da shafin.
Ga manufofin musamman wajen amfani da kukis a cikin wadannan gida-gida na kasa.
Kukis din da ake amfani da su a shafin yanar gizonmu da sauran Shafukan Sadarwa na Zamani:
Tallan Google | Domin Talla | https://policies.google.com/privacy?hl=en |
Dannawa Sau Biyu | Domin Talla | https://policies.google.com/privacy?hl=en |
Jerin Kalmomin Tallan Google | Domin Talla | https://policies.google.com/privacy?hl=en |
Tallan Twitter | Domin Talla | https://twitter.com/privacy?lang=en |
Sabon Fasalin Sake Tallan Google | Domin Talla | https://policies.google.com/privacy?hl=en |
Kula da Bayyanau a Google | Muhimmi | https://policies.google.com/privacy?hl=en |
Sakamakon Ziyartar Shafi na Google | Sakamakon ziyartar shafin yanar gizo da manhajar waya | https://policies.google.com/privacy?hl=en |
Hotjar | Nadar amfani da shafin yanar gizo da aikin sake aikin | https://www.hotjar.com/privacy |
Wadanda Sakamakon Ziyartar Shafi na Google ya shafa | Sakamakon ziyartar shafi | https://policies.google.com/privacy?hl=en |
Manhajar nazarin maziyarta ta Firebase | Sakamakon ziyartar manhaja | https://firebase.google.com/terms/?hl=en&authuser=3 |
Hawa Shafin Facebook | Shafukan Sada Zumunta | https://www.facebook.com/about/privacy/ |
Dandalin yada bayanai na AddThis | Yada Sakonnin Shafin Sadarwa | https://www.addthis.com/blog/tag/gdpr/ |
Tsarin kula da data ta yanar gizo na Fabric | Gwajin manhajar Android da bayanin samun matsala | https://docs.fabric.io/android/fabric/data-privacy.html |
Tallace-Tallacen Facebook na SDK | Hanyar bibiyar jan ra’ayi don sauko da manhaja |
Madogarar Doka Don Aiki da Kukis
Ana sarrafa kukis duba da bayanin yadda ake sarrafa bayanai dake tafe, wanda daga cikin cikin sharuddan sarrafa ko aiki da bayanan mutane 5 da doka mai lamba 6698 ta tanada: “Sarrafawa da amfani da bayanan mutum ya zama dole don halastawa ga mai sarrafa bayanan, amma dole a tabbatar da an kare hakkoki da ‘yancin dan adam ba tare da cutarwa ba” kuma “Dole ne kuma a sarrafa bayanan mutanen da aka kulla yarjejeniya, matykar sarrafawar na kan turbar yarjejeniyar da aka kulla”.
Amfanin Kukis
Masu amfani ko masu kallo za su iya canja tsarin amfani da kukis ta hanyar damar da ake da ita ta sauya amfani da su a shafukan sada zumunta na TRT. Amma kuma, wadansu kukis din da suke na wajibi domin aikin shafukan yanar gizo da sada zumunta, masu amfani ko kallo ba su da damar sauya su. Idan aka kuma kashe su gaba daya, wasu kukis din na hana aiyukan shafukan yanar gizo da na sada zumunta aiki, a saboda haka muke son sanar da ku cewa, shafin yanar gizonmu ko na sada zumunta ba zai iya aiki ba idan har kuka kashe kukis din.
Ta yaya zan kula da yadda ake amfani da Kukis?
Kuna da damar tsara zabinku game da aiyukan kukis, ta bangaren sauya aikin shafin yanar gizonku. Ku ziyarci shafukan yanar gizo dake kasa don samun karin bayani:
Bayanan Ziyara na Adobe | |
AOL | https://help.aol.com/articles/restore-security-settings-and-enable-cookie-settings-on-browser |
Kalmomin Tallan Google | |
Bayanan Ziyara na Google | |
Google Chrome | http://www.google.com/support/chrome/bin/answer.py?hl=en&answer=95647 |
Internet Explorer | https://support.microsoft.com/en-us/help/17442/windows-internet-explorer-delete-manage-cookies |
Mozilla Firefox | |
Opera | |
Safari | |
Yandex | https://browser.yandex.com/help/personal-data-protection/cookies.html |