Logo
    • Türkiye

      Türkiye

    • Afirka

      Afirka

    • Duniya

      Duniya

    Labarai

    • Kasuwanci

      • Wasanni

        • Ra’ayi

          • Rayuwa

            • Bidiyo

              • Karin Haske

                  • English

                    English

                  • Français

                    Français

                  • Swahili

                    Swahili

                  Hausa


                Bidiyoyin da ke shafukan sada zumunta

                Yadda aka gudanar da tarukan Maulidi a Nijeriya Yadda aka gudanar da tarukan Maulidi a Nijeriya

                Yadda aka gudanar da tarukan Maulidi a Nijeriya

                Yadda aka gudanar da tarukan Maulidi a Nijeriya
                Ambaliyar ruwa: Yadda ake binne mutanen da suka mutu a Libya Ambaliyar ruwa: Yadda ake binne mutanen da suka mutu a Libya

                Ambaliyar ruwa: Yadda ake binne mutanen da suka mutu a Libya

                Hukumomi a Libya sun ce mutanen da suka mutu a birnin Derna na kasar sakamakon mummunar ambaliyar ruwa da ta fada wa kasar za su iya kai wa tsakanin 18,000 zuwa 20,000. Magajin birnin Abdulmenam al Ghaithi ne ya bayyana haka ranar Laraba da maraice. Ya yi bayanin ne a yayin da ake ci gaba da binne mutanen da suka mutu sannan dubbai suka bata sakamakon ambaliyar ruwan da ta auku a kasar ranar Lahadi.
                Hira ta musamman da Rahama Sadau Hira ta musamman da Rahama Sadau

                Hira ta musamman da Rahama Sadau

                Rahama Sadau, fitacciyar tauraruwar fina-finan Nijeriya ta ce ba da gangan take yawan jawo ce-ce-ku-ce ba.A hira ta musamman da TRT Afrika Hausa, Rahama ta yi mana bayani kan abin da ya kawo ta Istanbul da rawar da take takawa a fina-finan Kannywood, Nollywood, Bollywood da kuma Hollywood.Kazalika ta yi mana karin haske kan batun aurenta, da dangantakarta da matan Kannywood da tasirin da Ali Nuhu ya yi a rayuwarta.Rahama Sadau ta yi tsokaci kan abin da ya sa take kaunar tauraruwar Bollywood Priyanka Chopra da kuma yadda take gudanar da mu’amala a cikin gidansu da kuma Idan  ta fito waje.
                An kaddamar da jirgin kasa a Legas An kaddamar da jirgin kasa a Legas

                An kaddamar da jirgin kasa a Legas

                Gwamnatin Jihar Legas da ke kudancin Nijeriya ta kaddamar da jirgin kasa da zai rika jigila a cikin unguwanni domin rage cunkoson da ake fama da shi a birnin.
                Hira ta musamman da 'Bawa Mai-Kada' na Kwana Casa’in Hira ta musamman da 'Bawa Mai-Kada' na Kwana Casa’in

                Hira ta musamman da 'Bawa Mai-Kada' na Kwana Casa’in

                Fitaccen tauraron fina-finan Nijeriya, Sani Mu’azu, ya gaya wa TRT Afrika Hausa abin da ya sa karbi ‘role’ din 'Bawa Mai-Kada' a shirin Kwana Casa’in da kuma abin da ya fi so a duniya. #arewa #hausa #hausawa
                Yadda aka yi bikin Isese na al'adun Yarabawa Yadda aka yi bikin Isese na al'adun Yarabawa

                Yadda aka yi bikin Isese na al'adun Yarabawa

                Mabiya addini gargajiya a jihohin Kudu Maso Yammacin Nijeriya sun gudanar da bikin Isese domin nuna godiya ga allolinsu. A lokacin bikin, ana gudanar da raye-raye da wake-wake da kuma yin hadaya ga gumakan Yarabawa.
                Katse wutar lantarki a Nijar ya sa amfani da janareto Katse wutar lantarki a Nijar ya sa amfani da janareto

                Katse wutar lantarki a Nijar ya sa amfani da janareto

                'Yan kasar Nijar sun mayar da hankali wurin amfani da janareto sakamakon katsewar lantarki bayan ECOWAS ta kakaba wa kasar takunkumai. Nijar tana samun fiye da kashi 70 cikin dari na wutar lantarkinta daga Nijeriya amma makwabciyar tata ta katse lantarkin bayan sojojin da suka yi wa Mohamed Bazoum juyin mulki sun ki mayar da shi kan mulki.
                Mai fafutukar kare giwaye Mai fafutukar kare giwaye

                Mai fafutukar kare giwaye

                Wani dan kasar Kenya, Jim Justus Nyamu, ya soma balaguro zuwa kasashe da dama domin wayar da kan jama’a game da mawuyacin halin da giwaye suke ciki.
                Logo
                Hakkin mallakar TRT Afirka 2023

                Ma’aikata

                • Game da TRT Afirka
                • Tuntube Mu

                Dokoki

                • Ka’idoji Tsare Sirri
                • Ka’idojin Amfani da Cookie
                • Ka’idoji da Sharuddan Amfani
                • TRT Afirka Youtube
                • TRT Afirka Twitter
                • TRT Afirka Facebook
                • TRT Afirka Instagram
                • TRT Afirka TikTok