Babu wani mawaƙin siyasa da ya kai ni - Rarara

Babu wani mawaƙin siyasa da ya kai ni - Rarara

Fitaccen mawaƙin nan na Hausa Dauda Kahutu Rarara ya ce a iya saninsa babu wani mawaƙin siyasa da ya kai shi a wannan zamani. Rarara ya shaida wa TRT Afrika Hausa alaƙar da ke tsakaninsa da Shugaba Bola Tinubu da kuma Aisha Humaira da kuma rawar da ya taka wajen tabbatar da shigar Ali Nuhu gwamnati.