Logo
    • Türkiye

      Türkiye

    • Afirka

      Afirka

    • Duniya

      Duniya

    Labarai

    • Kasuwanci

      • Wasanni

        • Ra’ayi

          • Rayuwa

            • Bidiyo

              • Karin Haske

                  • English

                    English

                  • Français

                    Français

                  • Swahili

                    Swahili

                  Hausa


                • Video

                Bidiyoyin da ke shafukan sada zumunta

                Mai fafutukar kare giwaye

                Bidiyoyin da ke shafukan sada zumunta

                Mai fafutukar kare giwaye

                Wani dan kasar Kenya, Jim Justus Nyamu, ya soma balaguro zuwa kasashe da dama domin wayar da kan jama’a game da mawuyacin halin da giwaye suke ciki.
                • twitter
                • facebook
                • whatsapp
                • reddit
                • email

                Bidiyoyi masu alaka

                Kwakwa: Mahadin abinci na musamman na kabilar Swahili Kwakwa: Mahadin abinci na musamman na kabilar Swahili

                Kwakwa: Mahadin abinci na musamman na kabilar Swahili

                Ruwan kwakwa abu ne mai matukar muhimmanci ga kabilar Swahili da ke Gabashin Afirka. Ana amfani da shi wurin hada abinci na musamman, saboda yana da sinadaran vitamin da ke taimakawa wurin rage nauyin jiki da kitse.
                Yadda nonon rakumi ke ceto 'yan kasar Kenya daga fari Yadda nonon rakumi ke ceto 'yan kasar Kenya daga fari

                Yadda nonon rakumi ke ceto 'yan kasar Kenya daga fari

                "Mun amince da rakuma". Mazauna Isolo a arewacin Kenya sun koma amfani da nonon rakuma don magance matsalar fari a yankin.
                Wanzami da ke aski da gatari a Kenya Wanzami da ke aski da gatari a Kenya

                Wanzami da ke aski da gatari a Kenya

                Kun taɓa ganin wanzamin da ke aski da gatari da guduma ko shebur? To, idan ba ku sani ba, a wannan bidiyon za mu yi muku bayani a kan wani matashin wanzami a ƙasar Kenya mai suna Martin Safari, wanda ya lashe lambar yabo saboda gwanintarsa wajen yin aski da waɗannan abubuwa da kuma lissafa.
                Turmin Lugude: Yanayin da ake ciki a Sudan ta Kudu Turmin Lugude: Yanayin da ake ciki a Sudan ta Kudu

                Turmin Lugude: Yanayin da ake ciki a Sudan ta Kudu

                Turmin Lugude: Yanayin da ake ciki a Sudan ta Kudu A Sudan ta Kudu, sama da mutane miliyan biyu ne suka rasa matsuguni kuma suke bukatar tallafin jin-kai, a cewar kungiyoyin agaji. Yayin da kasar ke neman hawa turbar farfadowa bayan kwashe shekaru ana yakin basasa a baya, wace takaddama ta rage a yanzu?
                Logo
                Hakkin mallakar TRT Afirka 2025

                Ma’aikata

                • Game da TRT Afirka
                • Tuntube Mu

                Dokoki

                • Ka’idoji Tsare Sirri
                • Ka’idojin Amfani da Cookie
                • Ka’idoji da Sharuddan Amfani
                • TRT Afirka Youtube
                • TRT Afirka Twitter
                • TRT Afirka Facebook
                • TRT Afirka Instagram
                • TRT Afirka TikTok