Tinubu ya roƙi malaman addini su daina tsine wa Nijeriya
Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya roƙi malaman addini su daina tsine wa ƙasarsu a huɗubobinsu, yana mai cewa maimakon hakan ya kamata su jira lokacin zaɓe su ƙi kaɗa ƙuri'a ga shugabannin da ba su gamsu da ayyukansu ba