Yadda aka yi bikin Isese na al'adun Yarabawa

Yadda aka yi bikin Isese na al'adun Yarabawa

Mabiya addini gargajiya a jihohin Kudu Maso Yammacin Nijeriya sun gudanar da bikin Isese domin nuna godiya ga allolinsu. A lokacin bikin, ana gudanar da raye-raye da wake-wake da kuma yin hadaya ga gumakan Yarabawa.