Zuwan Yajuju da Majuju: Bayani kan Kiristoci maso son Isra’ila

Zuwan Yajuju da Majuju: Bayani kan Kiristoci maso son Isra’ila

Wace alaƙar ce ke tsakanin ƙissar “Yajuju da Majuju” da kuma irin goyon bayan da Kiristoci ‘yan Ebanjelika masu tsananin aƙidar son kafa ƙasar Isra’ila ke bai wa ƙasar? A wannan bidiyon, za ku ga yadda Kiristocin Ebanjelika ke ganin Iran da Rasha ne Yajuju da Majuju.