Turmin Lugude: Matsalar karancin ruwa a Nijeriya

Turmin Lugude: Matsalar karancin ruwa a Nijeriya

Duk da dumbin albarkatun da Nijeriya ke da su, akwai wurare da dama da suke fuskantar matsalar ruwan sha ko rashin ruwa mai kyau.