Shekara ɗaya bayan juyin mulki a Nijar, tsoron da al'ummar ƙasar ke yi yana raguwa bayan da gwamnatin soji ke ɗaukar matakan cigaba, kamar rufe sansanonin sojin Ƙasashen Yamma da fara ƙawance da sabbin ƙasashe, wanda yake haifar da cigaba mai ɗorewa.
8 MINTI KARATU