|
hausa
|
hausa
SIYASA
TURKIYYA
NIJERIYA
PODCAST
WASANNI
KARIN HASKE
Halima Umar Saleh
Senior Editor, TRT Afrika
Senior Editor, TRT Afrika
Labarai Daga Marubuci
Abin da ya sa 'yan Nijeriya ke kashe makuɗan kuɗaɗe a kiran waya da sayen data
Masu amfani da layukan MTN da Airtel a Nijeriya sun kashe jimillar kuɗi naira tiriliyan biyu da biliyan 530, a kiran waya da sayen data, daga watan Janairu zuwa Yunin 2025.
5 minti karatu
Fahimtar tasirin sabbin harajin ƙasar Amurka kan ƙasashen duniya
Tsarin Shugaban Amurka Donald Trump na sanya sabbin haraji da ari ko ninka haraji kan ƙasashen duniya, wanda ya sanar yayin jawabin da ya kira na 'Ranar 'Yanci' a farkon watan Afrilu, ya ta’azzara yaƙin cinikayya a duniyar kasuwanci da diflomasiyya.
6 minti karatu
Darasi huɗu da za a koya daga bala’in ambaliyar ruwa a Nijeriya
A wannan maƙala, za mu yi nazari ne kan abubuwan da za a koya daga ambaliyar ruwa, ta yadda ko da ba su magance matsalar ba gaba ɗaya ba, to aƙalla su taimaka wajen rage tsananin tasirinta.
7 MINTI KARATU
Kissinger: Abin da ya sa ma'aikacin diflomasiyyar na Amurka ba shi da farin jini a Afirka
Dogon zamanin da Henry Kissinger ya shafe a matsayin ma'aikacin diflomasiyyan Amurka mafi ƙarfin faɗa-a-ji a zamanin yaƙin cacar baka, za a iya bayyana shi da yadda ya yi amfani da Afrika ta hanyoyi masu daidai da rashin daidai.
9 MINTI KARATU
Na kai karar mutumin da ya bata min suna ne don zama darasi ga ‘yan baya - Hadiza Gabon
Fitacciyar ƴar fim ɗin Hausa ta Kannywood a Nijeriya Hadiza Aliyu Gabon ta ce ta shigar da ƙarar mutumin da “ya ɓata mata suna” ne domin hakan ya zama izina da darasi ga ƴan baya.
6 MINTI KARATU
Ayyukan da ‘yan Nijeriya ke sa rai sababbin ‘yan Majalisar Dokoki su yi wa kasar
Akwai wasu ayyuka muhimmai da masana ke ganin su ya kamata mambobin sabuwar majalisar su mayar da hankali a kansu.
8 MINTI KARATU
Abubuwan da ake koya wa sabbin gwamnonin Nijeriya a taron horar da su
Mece ce manufar taron? Su waye mahalartansa? Me ake horar da gwamnonin? Wadannan su ne tambayoyin da wannan makala za ta duba amsoshinsu.
7 MINTI KARATU
Amsoshin tambaya shida kan Kotun Sauraron Kararrakin Zabe ta Nijeriya
TRT Afrika ta yi nazari kan ayyukan Kotun Sauraron Kararrakin Zabe, da huruminta a yayin da take sauraren kararrakin zaben 2023 na Nijeriya.
6 MINTI KARATU
Ramadan 2023: Rashin takardun kudi ya jefa 'yan Nijeriya cikin fargabar shiga azumi
Malaman addinin Musulunci da dama sun yi ta kiraye-kiraye a hudobinsu gabanin fara azumi cewa ya kamata CBN ya saki takardun naira isassu don Musulmai su sami sauki a yayin Ramadan.
10 MINTI KARATU
Karuwar guguwar hamada a Afirka da illar hakan ga kasashen nahiyar
Guguwar hamada na faruwa a Afirka a lokacin da nahiyar ke fama da matsalolin sauyin yanayi daban-daban da suke jawo asarar rayuka da dumbin dukiya da kuma raba mutane da muhallansu.
13 MINTI KARATU