RA'AYI
Me samar da lantarki ke nufi ga Afirka?
Bai kamata Afirka ta fuskanci samar da lantarki da tambayar yadda muke amfana da albarkatunmu ba. Ya kamata mu yi tambaya mai wahala. Ta yaya muke amfani da lantarki, kayan more rayuwa da albarkatu don samar da kayan da duniya da Afirka ke ba daraja.
Karin Labarai
Duniya
Bidiyo
Rayuwa
Shirin Sauti - Podcast
Rumbun Labarai


































