|
hausa
|
hausa
SIYASA
TURKIYYA
NIJERIYA
PODCAST
WASANNI
KARIN HASKE
Abdulwasiu Hassan
Senior Producer, TRT Afrika
Senior Producer, TRT Afrika
Labarai Daga Marubuci
Masar ta nuna wa Nijeriya abin da za ta yi don kawar da cutar zazzabin cizon sauro
Zazzabin cizon sauro na ci gaba da gallabar Nijeriya da wasu sassa da dama na nahiyar duk da bullar alluran riga-kafi da kuma labarai masu karfafa gwiwa game da WHO ta ayyana kasar Masar daga wannan annoba.
8 MINTI KARATU
Yadda rashin abinci mai gina jiki ya zama sabuwar matsalar jinƙai a arewa maso gabashin Nijeriya
Rikici da sauyin yanayi da ambaliyar ruwa sun tsananta matsalar ƙarancin abinci a yankin Arewa maso Gabashin Nijeriya inda rashin abinci mai gina jiki a tsakanin ƙananan yara a yankin tafkin Chadi ya karu da kashi 24 cikin dari a shekara ɗaya kacal.
7 MINTI KARATU
Manomin Nijeriya mai amfani da jirgi mara matuki don cigaban noma a Afirka
A karon farko wani kamfanin Nijeriya na amfani da fasahar jirgi mara matuki don inganta ayyukan noma da samun riba da yawa.
7 MINTI KARATU
Wankin hula: Kasuwanci mai daɗaɗɗiyar al'ada a arewacin Nijeriya
Barebari, wadanda suka fi yawa a jihohin Borno da Yobe, sun fara yin kwalliya da hula saƙar hannu tun kafin zuwan injinan zamani.
5 MINTI KARATU
Dama da ƙalubalen shawo kan Mali da Nijar da Burkina Faso cikin ECOWAS
Kungiyar Ƙasashen Yammacin Afirka ECOWAS, na da burin dinke barakar da ke tsakanin kasashen Nijar, Mali da Burkina Faso a wani sabon mataki da kasar Senegal ke jagoranta.
8 MINTI KARATU
Ko sabuwar Ma'aikatar Kula da Kiwon Dabbobi za ta kawo ƙarshen rikicin makiyaya da manoma a Nijeriya?
Nijeriya na shirin samar da ma'aikatar kula da kiwon dabbobi da ke mai da hankali kan tsara harkar kiwon dabbobi domin cimma abin da da yawan tsare-tsaren baya suka gaza samarwa - wato kawo karshen rikicin makiyaya da manoma.
9 MINTI KARATU
Yadda matsaloli suka hana filayen jiragen saman Nijeriya bunƙasa
Jihojin Nijeriya da dama sun gina filayen tashi da saukar jiragen sama inda ake da ayar tambaya kan ci gaba da wanzuwar su saboda suna cin kudi kuma ba a amfani da su.
8 MINTI KARATU
Sahel Alliance: Wane tasiri rikicin ECOWAS zai yi ga makomar Yammacin Afirka?
Lamarin da wannan ɓaraka ta haifar ita ce samar da wata kungiya mai kama da ECOWAS ta jihohin Sahel wadda a halin yanzu take daf da rusa tushen ECOWAS da kuma yin tasiri ga zaman lafiyar yankin.
7 MINTI KARATU
Yaƙin Sudan: 'So muke kawai rayuwarmu ta koma kamar ta baya'
Matsaloli da jarrabawar rayuwa a matsayin ɗan gudun hijira na addabar miliyoyin waɗanda aka raba da matsugunansu a yayin da suke ci gaba da fuskantar rashin tabbas lokacin da yaƙin ya shiga shekara ta biyu.
7 MINTI KARATU
Fasa ƙwaurin abinci: Sabon ƙalubalen da ke gaban Nijeriya a yayin da abinci ke ƙara tsada
Ayyukan masu fasa ƙwaurin abinci daga Nijeriya zuwa ƙasashe maƙota ya ta'azzara matsalar hauhawar farashin abinci a ƙasar, daidai lokacin da gwamnati ke ƙoƙarin toshe ɓarakar da ke iyakokin ƙasar.
8 MINTI KARATU