Aminu Dantata ya kafa tarihi a fannoni da dama. Dan siyasa ne, domin an zabe shi a matsayin dan majalisar wakilai tun a Jamhuriya ta farko. Ya yi aikin gwamnati, inda taba zama kwamishina a gwamnatin Kano, amma ya fi shuhura a fannin kasuwanci.
5 minti karatu