13 Fabrairu 2025

03:26

03:26
Ƙarin Bidiyoyi
Tsokaci kan batun ƙirkiro da sabbin jihohi 31 a Nijeriya
Kwamitin Majalisar Wakilan Nijeriya kan Gyara Kundin Tsarin Mulkin Kasar ya ce ya karbi buƙatun kirkiro sabbin jihohi 31 wato ƙari kan 36 da ake da su a halin yanzu a kasar.
Daga Halima Umar Saleh
Ƙarin Bidiyoyi