|
hausa
|
hausa
SIYASA
TURKIYYA
NIJERIYA
PODCAST
WASANNI
KARIN HASKE
Charles Mgbolu
Marubuci a TRT Afrika Ingilishi
Marubuci a TRT Afrika Ingilishi
Labarai Daga Marubuci
Hanyoyin ruwa masu hatsari: Dalilan da ke sa Nijeriya fuskantar hatsatsin jiragen ruwa a-kai-a-kai
Hatsarin jirgin ruwa na baya bayan nan da ya afku a Nijeriya ya yi ajalin akalla mutane 60, wanda hakan ke karin haske kan yadda kogunan kasar suka zama masu hatsari saboda rashin kulawa, inda ake take dokokin kariya da rashin kayan tsira.
5 minti karatu
Dalilan da suka sanya wasannin gargajiya na Afirka ke buƙatar shiga Gasar Olympics
Nahiyar na da dimbin wasannin gargajiya da suke bukatar a sauya musu fasali tare da tallata su a duniya domin ganin sun shiga jerin wasannin gasar Olympics, wanda 'yan kadan daga cikin su ne za su shiga Wasannin Paris.
9 MINTI KARATU
AMVCA 2024: Abin da ya sa taron karrama fina-finan Afrika ke da muhimmanci
Akwai fifattun wadanda suka shiga gasar domin lashe kyautar a kowane mataki, sannan su kansu masu kallo sun fara tsimayin ganin ranar Asabar din, wato 11 ga Mayu domin ganin gwarazan da za su samu nasara.
5 MINTI KARATU
Cikin hotuna: Gwagwarmayar rayuwa a cikin yaki da sanyi a Gaza
Falasdinawa a Gaza na ci gaba da rayuwa cikin mawuyacin hali a yayin da Isra'ila ke ci gaba da kai musu hare-hare.
2 MINTI KARATU
Ga manyan mawakan Gabashin Afirka na 2023
Duk da shaharar mawakan Afrobeats Afirka ta Yamma, mawakan Gabashin Afirka su ma sun yi fice a fagen waƙa daban-daban.
6 MINTI KARATU
Su waye suka yi nasara a bikin fina-finai na Marrakech na 2023?
Kyauta ta farko, lambar yabo ta Etoile d'Or, an ba ta ne ga mai shirya fina-finai 'yar Maroko Asmae El Moudir saboda aikinta a fim din ‘’Mother of all the Lies."
3 MINTI KARATU
Mawakan Arewacin Afirka da ke da miliyoyin masu sauraro a duniya
Mawakan wun samu nuna goyon baya sosai saboda daɗaɗan waƙoƙinsu da ke nisahaɗantar da matasan Larabawa.
6 MINTI KARATU
Tasirin bukukuwan al'adu a Sudan ta Kudu
Ana amfani da bukukuwan al'adu a Sudan ta Kudu domin samar da zaman lafiya da haɗin kai, yayin da ƙasar ke ƙoƙarin shawo kan rikicin da aka kwashe shekaru ana yi.
4 MINTI KARATU
Rufa-ido: Matasan Afrika biyar da suka shahara a siddabaru
Siddabaru irin wannan ya zama abin magana a nahiyar sakamakon irin wadannan matasan 'yan Afirka da suka fito da irin wannan sabuwar hanyar nishadin.
9 MINTI KARATU