| Hausa
Gidan Makama - Matattarar Kayan Tarihin Kano
06:45
Duniya
Gidan Makama - Matattarar Kayan Tarihin Kano
Gidan Makama, mai fiye da shekara 500, wanda aka gina a matsayin gidan Sarkin Kano, yana taka muhimmiyar rawa wajen adana tarihi da al’adun al'ummar Jihar. Kayayyakin da ke cikin gidan sun haɗa da na tun kafin zuwan Turawa, da ma irin waɗanda Turawan suka yi amfani da su wajen cin Kano da yaƙi. TRT Afrika Hausa ta ziyarci gidan, kuma a wannan bidiyon za ku ga kayan tarihin da wataƙila ba ku taɓa sanin akwai sauran irin su ba a duniya.
 
Ƙarin Bidiyoyi
Da gaske masana sun yi hasashen tashin duniya a ranar 13 ga Nuwambar 2026?
Hukumomin Nijeriya sun kaddamar da bincike kan tsadar siminti a kasar
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Nasiru-Deen na Ghana: daga dalibi zuwa jakada a Turkiyya
Kasarmu Nijar ita ce sama da komai: Janar Tiani
Kantin Kwari: Kasuwar tufafi mafi girma a Yammacin Afirka
Boko Haram: Halin da ‘yan gudun hijirar Nijeriya suke ciki a ƙasar Chadi
Lugude: Mutumin da ke wallafa tsofaffin hotunan arewacin Nijeriya
Zan iya auren mace irin Samira ta shirin Garwashi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi