| Hausa
'An taɓa yi mini fatan mutuwa saboda fim ɗin Garwashi'
02:29
Duniya
'An taɓa yi mini fatan mutuwa saboda fim ɗin Garwashi'
Fitacciyar tauraruwar fina-finan Hausa, wadda yanzu take fitowa a matsayin Baba Lami a shirin Garwashi, ta ce mutane da dama suna yi mata fatan mutuwa saboda rawar da take takawa a matsayin masifaffiya kuma muguwa. A hirar da ta yi da TRT Afrika Hausa, Mama Balaraba Abdullahi, wanda shi ne sunanta na gaskiya, ta ce a zahiri ita ba masifaffiya ba ce.
Ƙarin Bidiyoyi
Hukumomin Nijeriya sun kaddamar da bincike kan tsadar siminti a kasar
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Nasiru-Deen na Ghana: daga dalibi zuwa jakada a Turkiyya
Kasarmu Nijar ita ce sama da komai: Janar Tiani
Kantin Kwari: Kasuwar tufafi mafi girma a Yammacin Afirka
Boko Haram: Halin da ‘yan gudun hijirar Nijeriya suke ciki a ƙasar Chadi
Lugude: Mutumin da ke wallafa tsofaffin hotunan arewacin Nijeriya
Zan iya auren mace irin Samira ta shirin Garwashi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi
Ni ‘yar Nijar ce amma ina alfahari da Nijeriya – Fati Nijar