Ya bayyana haka ne ranar Laraba a Yamai, bayan an rantsar da shi a matsayin shugaban riƙon ƙwarya na Nijar domin yin shekaru biyar a kan mulki.


Ƙarin Bidiyoyi
Kasarmu Nijar ita ce sama da komai: Janar Tiani
Shugaban mulkin sojin Jamhuriyar Nijar Janar Abdourahamane Tiani ya ce "rayuwarmu ba komai ba ce in dai ƙasarmu muke yi wa", yana mai ƙarawa da cewa ya kamata kowane ɗan kasa ya sa kishinta a zuciyarsa domin ganin ta samu ci gaban da za a yi alfahari
Ƙarin Bidiyoyi