Ƴan'uwa biyu Musulma da Kirista da ke so a zauna lafiya a Filato

Ƴan'uwa biyu Musulma da Kirista da ke so a zauna lafiya a Filato

Rukayya Abdulmalik Danboyi Musulma ce yayin da Ebraham Jim Danboyi Kirista ne kuma ƴan ƙabilar Birom, amma iyayensu ɗaya. Kuma kasancewarsu mabiya mabambanta addinai a jihar Filato mai fama da rikicin addini a Nijeriya, bai taɓa shafar zumuncin da ke tsakaninsu ba. Sun shaida wa TRT Afrika Hausa hanyoyin da za a shawo kan rikicin addini da na ƙabilanci.