| Hausa
Ma'adinan da Afirka ke samarwa da ake kera waya da su
05:09
Duniya
Ma'adinan da Afirka ke samarwa da ake kera waya da su
Ana amfani da wasu muhimman ma’adinai wajen kera wayoyin salula na zamani. Mun yi nazari kan muhimman ma’adinan da ake hako su a wasu kasashen Afirka da manyan kamfanonin wayoyin salula na duniya ke amfani da su.
13 Nuwamba 2024
Ƙarin Bidiyoyi
Kasarmu Nijar ita ce sama da komai: Janar Tiani
Kantin Kwari: Kasuwar tufafi mafi girma a Yammacin Afirka
Boko Haram: Halin da ‘yan gudun hijirar Nijeriya suke ciki a ƙasar Chadi
Lugude: Mutumin da ke wallafa tsofaffin hotunan arewacin Nijeriya
Zan iya auren mace irin Samira ta shirin Garwashi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi
Ni ‘yar Nijar ce amma ina alfahari da Nijeriya – Fati Nijar
Daɗaɗɗiyar kasuwar kwaɗi a Arewacin Nijeriya
Hanyar Abuja-Kaduna: Lalacewar hanya mafi muhimmanci a arewacin Nijeriya
Gidauniyar da ke cire mata daga kangin rayuwa a Nijeriya