Yadda tafsirin Alkur'ani ke tasiri ga Musulmai a watan Ramadan
Al'ummar Musulmai na ci gaba da gudanar da ibadu a wannan wata na Ramadan mai albarka, ciki har da halartar wuraren tafsiri domin sauraren karatun Alkur'ani da neman kusanci ga Allah, kamar yadda za ku gani a wannan bidiyon kan yadda lamarin ke faruwa a birnin Kano na Nijeriya.