|
hausa
|
hausa
SIYASA
TURKIYYA
NIJERIYA
PODCAST
WASANNI
KARIN HASKE
Shamsiyya Ibrahim
Copyeditor, TRT Afrika
Copyeditor, TRT Afrika
Labarai Daga Marubuci
Nijeriya za ta haɗa kai da Turkiyya don horar da masu sana'ar hannu miliyan 20
Gwamnatin Nijeriya ƙarakashin Asusun horar da masana'antu Na ƙasar (ITF) ta ƙuɗuri aniyyar horar da masu sana'ar hannu mutum miliyan biyar a duk shekara har na tsawon shekaru hudu domin su samu damar goggaya da ƙasashen duniya.
4 MINTI KARATU
Hanya shida da matar shugaban kasa za ta iya taimaka wa gwamnatin mijinta
Duk da cewa a kundin tsarin Nijeriya ba a ware ofishin matar shugaban kasa ba, amma a al'adance ana tafiyar da shi kuma tana taka muhimmiyar rawa wajen yin nasara ko akasin haka a gwamnatinsa.
9 MINTI KARATU
Illa biyar da rikicin Sudan zai iya haifarwa
Kazamin fadan da ake gwabzawa a Sudan ya jefa gwamnatin kasar cikin hatsarin rushewa, lamarin da ko shakka babu zai yi tasiri a kan kasashen da ke makwabtaka da ita, a cewar kwararru a fannin diflomasiyya.
8 MINTI KARATU
Hanyoyin kauce wa kamuwa da kansar baki da ke kashe mutum 700 duk shekara a Nijeriya
Ma’aikatar Lafiya ta Nijeriya ta tabbatar da cewa a duk shekara sama mutum 700 ke mutuwa sakamakon cutar sankarar baki a kasar.
5 MINTI KARATU
Muhimman abubuwa daga taron samar da isasshen abincin dabbobi a Nijeriya
''Akwai bukatar samar da isasshen abinci da ke da sinadaran gina jiki ga dabbobi don wadatar da bukatun al’ummar kasa," a cewar Ministan Noma da Raya Karkara na Nijeriya, Mahmood Abubakar.
6 MINTI KARATU