|
Hausa
|
Hausa
SIYASA
TURKIYYA
NIJERIYA
PODCAST
WASANNI
KARIN HASKE
trtafrikahau
trtafrikahau
trtafrikahau
Labarai Daga Marubuci
Girgizar kasa: Guardiola ya nemi a tallafa wa mutanen Turkiyya
"Don Allah idan kuna da abin da za ku yi sadaka da shi, ku kawo. Za mu yi wannan aiki ne a madadin Manchester City. Muna fatan kowa zai yi irin wannan tallafi," in ji Guardiola.
2 MINTI KARATU
Yadda kayayyakin Turkiyya suka mamaye kasuwannin Tanzania
Ba abin mamaki ba ne ka ji dan kasuwa a Tanzaniya yana tunkahon cewa kayayyakinsa na Turkiyya ne.
5 MINTI KARATU
1x
00:00
00:00