|
hausa
|
hausa
SIYASA
TURKIYYA
NIJERIYA
PODCAST
WASANNI
KARIN HASKE
Ebubekir Yahya
Marubucin Labarai a TRT Afrika
Marubucin Labarai a TRT Afrika
Labarai Daga Marubuci
Sannu a hankali duniya na juya wa Musulman Rohingya baya
A yayin da duniya ke kallon wani wajen daban, kudaden kasa da kasa da ake daukar nauyin ‘yan Rohingya da su a Bangaladash na bata - ciki har da katse tallafi USAID - inda ake barin kusan mutane miliyan guda cikin halin tsaka mai wuya da suke fuskanta
6 minti karatu
Asusun Arzikin Turkiyya da Asusun Ci-gaban Iraki sun sa hannu kan muhimmiyar yarjeniyar hadin kai
‘A karon farko, Iraki da Turkiyya na kaddamar da wani shiri na dogon zango da ya zarta batun kasuwanci,’ in ji Shugaban Asusun Ci-gaban Iraki a loakcin da bangarorin biyu ke sanya hannu kan yarjejeniyar zurfafa alakarsu.
3 minti karatu
Kowa ya tuna bara: Karbo kayan tarihin Afirka da aka sace
Gidan Adana Kayan Tarihi na Woman na Zambia ya fara amfani da intanet wajen adana kayan tarihin da aka gano a Sweden, ta hanyar kirkirar abubuwan na al’ada, wadanda aka jima da kwashe su daga Zambia, yadda jama’a za su san su.
4 minti karatu
Erdogan ya yi gargaɗi kan ƙarfin ikon 'yan koren Isra'ila a manyan jami'o'in duniya
"Babu tantama cewa 'yan koren Isra'ila ne ke riƙe da iko da manyan jami'o'in duniya da sunan bayar da tallafin kuɗi," in ji shugaban Turkiyya.
3 MINTI KARATU
Alakar Afirka da Turkiyya na habaka albarkacin baje-kolin da ke gudana a Istanbul
Kamfanoni da dama daga sassa daban-daban da ma daidaikun mutane masu zuba jari, da ma jami'an gwamnati ne ke halartar baje-kolin.
5 MINTI KARATU
Fafutukar da gwamnatin Jihar Kano ke yi don yaki da tarin fuka da ke bazuwa
A baya-bayan nan kawai an samu kusan mutum 300 da suka kamu da cutar a Jihar Kano, wacce tana daya daga cikin jihohi biyar na Nijeriya da cutar ta fi yawa a cikinsu, inda ake da mutum 34,547 masu ita.
7 MINTI KARATU
Yunkurin juyin mulkin FETO a 2016: Mummunar ranar da ta sauya zuwa kulla alaka mai kyau tsakanin Turkiyya da Afirka
Shekaru bakwai da suka gabata ne 'yan ta'adda na kungiyar FETO suka yi kokarin kifar da zababbiyar gwamnatin Turkiyya.
16 MINTI KARATU
Sheikh Daurawa ya bayyana matakan auren zawarawa a Jihar Kano
Daurawa ya bayyana matakan da za a bi wajen tantancewa da zabo wadanda za su amfana da shirin auren bayan kafa kwamitoci biyar.
6 MINTI KARATU
Dokokin da Shugaba Buhari ya sanya wa hannu kafin ya bar mulki
Bisa al’ada, bayan majalisun dokoki sun yi karatu na daya, biyu da uku tare da amincewa da doka, sai su tura wa shugaban kasar don amincewar sa tare da sanya hannu.
8 MINTI KARATU
Amfani biyar na samar da masana'antar zinare a Nijeriya
Zinare na daya daga kayayyakin da suke da daraja a ko ina a duniya. Hakan ya sanya duk kasar da take da arzikinsa to ba karamar albarka ta dace da ita ba.
9 MINTI KARATU