14 Afrilu 2023

01:22

01:22
Ƙarin Bidiyoyi
NASA: 'Yar Nijar da ke sa mata a fannin kimiyya
Fadji ita ce nace ta farko 'yar Nijar da take aiki a hukumar binciken sararin samaniya ta Amurka, sannan tana kokarin sanya wa matasa son nazarin kimiyya.
Ƙarin Bidiyoyi
