| Hausa
Fargabar jama'a kan takunkumin da aka sanya wa Nijar
01:25
Duniya
Fargabar jama'a kan takunkumin da aka sanya wa Nijar
Takunkumin tattalin arziki da ECOWAS ta sanya wa Jamhuriyar Nijar bayan juyin mulkin da sojoji suka yi wa Shugaba Mohamed Bazoum ya soma tasiri a kasar. 'Yan kasar sun ce matakin zai yi matukar shafarsu.
4 Agusta 2023
Ƙarin Bidiyoyi
Kasarmu Nijar ita ce sama da komai: Janar Tiani
Kantin Kwari: Kasuwar tufafi mafi girma a Yammacin Afirka
Boko Haram: Halin da ‘yan gudun hijirar Nijeriya suke ciki a ƙasar Chadi
Lugude: Mutumin da ke wallafa tsofaffin hotunan arewacin Nijeriya
Zan iya auren mace irin Samira ta shirin Garwashi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi
Ni ‘yar Nijar ce amma ina alfahari da Nijeriya – Fati Nijar
Daɗaɗɗiyar kasuwar kwaɗi a Arewacin Nijeriya
Hanyar Abuja-Kaduna: Lalacewar hanya mafi muhimmanci a arewacin Nijeriya
Gidauniyar da ke cire mata daga kangin rayuwa a Nijeriya