| hausa
03:42
Duniya
Ziyara Zuwa Masallacin Hagia Sophia
Katafaren Masallacin Hagia Sophia da ke birnin Istanbul na Turkiyya ya kasance wani waje da ke jan hanaklin masu yawon bude ido daga fadin duniya. A da wajen coci ne a lokacin Daular Rumawa tsawon kusan shekara 1,000, sai kuma ya koma masallacin a zamanin Daular Usmaniyya har tsawon shekara kusan 500, sai kuma ya koma wajen adana kayan tarihi tsawon shekara 85, sannan a shekarar 2020 aka sake mayar da shi masallaci. A wannan bidiyon, za ku ga bayanai masu muhimmanci a kansa a ziyarar da TRT Afrika ta kai.
17 Nuwamba 2023
Ƙarin Bidiyoyi
Kasarmu Nijar ita ce sama da komai: Janar Tiani
Kantin Kwari: Kasuwar tufafi mafi girma a Yammacin Afirka
Boko Haram: Halin da ‘yan gudun hijirar Nijeriya suke ciki a ƙasar Chadi
Lugude: Mutumin da ke wallafa tsofaffin hotunan arewacin Nijeriya
Zan iya auren mace irin Samira ta shirin Garwashi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi
Ni ‘yar Nijar ce amma ina alfahari da Nijeriya – Fati Nijar
Daɗaɗɗiyar kasuwar kwaɗi a Arewacin Nijeriya
Hanyar Abuja-Kaduna: Lalacewar hanya mafi muhimmanci a arewacin Nijeriya
Gidauniyar da ke cire mata daga kangin rayuwa a Nijeriya