| hausa
05:46
Duniya
Mace mai tuka tirela daga Nijeriya zuwa Nijar
Hauwa, mai shekara 26, direbar babbar mota ce da ta fara tuki tana da shekara 17 a duniya. Ta ce ta fara sha'awar sana'ar tuki daga wajen 'yan uwanta wadanda suma direbobi ne. "Sai nake ji ina sha’awar aikin da maza ke yi,” in ji ta. Direbar tirelar ta ce albarkacin sana’arta ta gina gida, tana da filaye biyu kuma ta dauki nauyin karatun kaninta. Hauwa ta fuskanci kalubale iri-iri kuma ta yi kira ga mata kan muhimmancin sana’a da kuma dogaro da kai.
15 Disamba 2023
Ƙarin Bidiyoyi
Kasarmu Nijar ita ce sama da komai: Janar Tiani
Kantin Kwari: Kasuwar tufafi mafi girma a Yammacin Afirka
Boko Haram: Halin da ‘yan gudun hijirar Nijeriya suke ciki a ƙasar Chadi
Lugude: Mutumin da ke wallafa tsofaffin hotunan arewacin Nijeriya
Zan iya auren mace irin Samira ta shirin Garwashi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi
Ni ‘yar Nijar ce amma ina alfahari da Nijeriya – Fati Nijar
Daɗaɗɗiyar kasuwar kwaɗi a Arewacin Nijeriya
Hanyar Abuja-Kaduna: Lalacewar hanya mafi muhimmanci a arewacin Nijeriya
Gidauniyar da ke cire mata daga kangin rayuwa a Nijeriya