| Hausa
Iyayen daliban Kaduna sun nemi a kubutar da 'ya'yansu
00:50
Duniya
Iyayen daliban Kaduna sun nemi a kubutar da 'ya'yansu
Iyayen ɗaliban firamaren da ƴan fashi suka sace a makarantarsu a garin Kuriga na Jihar Kaduna a makon da ya wuce, sun ce suna cikin matuƙar tashin hankali na rashin tabbas na halin da ƴaƴansu ke ciki, kuma sun ƙagara a gano yaran, waɗanda ba a san a halin da suke ciki ba Tuni dai rundunar sojin Nijeriya ta ce dakarunta sun bazama neman yaran.
13 Maris 2024
Ƙarin Bidiyoyi
Kasarmu Nijar ita ce sama da komai: Janar Tiani
Kantin Kwari: Kasuwar tufafi mafi girma a Yammacin Afirka
Boko Haram: Halin da ‘yan gudun hijirar Nijeriya suke ciki a ƙasar Chadi
Lugude: Mutumin da ke wallafa tsofaffin hotunan arewacin Nijeriya
Zan iya auren mace irin Samira ta shirin Garwashi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi
Ni ‘yar Nijar ce amma ina alfahari da Nijeriya – Fati Nijar
Daɗaɗɗiyar kasuwar kwaɗi a Arewacin Nijeriya
Hanyar Abuja-Kaduna: Lalacewar hanya mafi muhimmanci a arewacin Nijeriya
Gidauniyar da ke cire mata daga kangin rayuwa a Nijeriya