| Hausa
Nasiru-Deen na Ghana: daga dalibi zuwa jakada a Turkiyya
02:19
Afirka
Nasiru-Deen na Ghana: daga dalibi zuwa jakada a Turkiyya
Labarin sabon jakadan Ghana a Turkiyya, Sheikh Hajj Abdul Nasiru-Deen wata shaida ce ta yadda alaƙa ke ƙara danƙo tsakanin Turkiyya da Afirka.
17 Disamba 2025

Ɗan yankin Yammacin Afirkan ya samu ɗaukaka daga ɗalibta ƙarƙashin shirin tallafin karatu na gwamnatin Turkiyya zuwa zama jakadan Ghana.

Ga yadda aka yi har ya kai mataki mafi ɗaukaka na diflomasiyya.

Ƙarin Bidiyoyi
Kasarmu Nijar ita ce sama da komai: Janar Tiani
Kantin Kwari: Kasuwar tufafi mafi girma a Yammacin Afirka
Boko Haram: Halin da ‘yan gudun hijirar Nijeriya suke ciki a ƙasar Chadi
Lugude: Mutumin da ke wallafa tsofaffin hotunan arewacin Nijeriya
Zan iya auren mace irin Samira ta shirin Garwashi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi
Ni ‘yar Nijar ce amma ina alfahari da Nijeriya – Fati Nijar
Daɗaɗɗiyar kasuwar kwaɗi a Arewacin Nijeriya
Hanyar Abuja-Kaduna: Lalacewar hanya mafi muhimmanci a arewacin Nijeriya
Gidauniyar da ke cire mata daga kangin rayuwa a Nijeriya