A ranar 6 ga Agusta, 1945, Amurka ta jefa makamin nukiliya na farko da aka yi amfani da shi wajen yaki a birnin Hiroshima na kasar Japan. Kimanin mutane 80,000 aka kashe.
Bayan shekaru 10 ana shari’o’i a kotuna daban-daban, sauya alkalai, bayar da beli, saɓa sharuɗɗan beli, guduwa, da sake kamowa, a ƙarshe kotu ta yanke wa Nnamdi Kanu hukunci.
Rawar da Nijeriya ta taka wajen hana kifar da gwamnatin Jamhuriyar Benin ta salon juyin mulki ya jawo martani daban-daban a ciki da wajen ƙasar.
Shamsudeen Jibrin ya ce jirgin zai rage wa manoma kashe kuɗi wurin amfani da sinadarai da kuma ƙara wa manoma adadin amfanin gonar da suke samu.
Macron ya amince da cewa sojojin Faransa sun yi amfani da “mummunan karfi” yayin gwagwarmayar Kamaru ta neman ‘yancin kai da ma bayan gwagwarmayar.



































































