Türkiye
'Yan sandan Turkiyya sun kama wani mai tsaron gidan tarihi na Amurka kan zargin fasa-ƙwaurin ƙwari masu dafi
'Yan sandan sun kama mai kula da wani gidan tarihi na Amurka a birnin Santambul, kan zargin yunƙurin fasa-ƙwaurin kunama da gizo-gizo waɗanda ake amfani da su wurin haɗa maganin guba.Duniya
'Yan Jam'iyyar Republican a Amurka sun gabatar da dokar tura ɗaliban da aka kama da zanga-zanga zuwa Gaza
Wakilan jam'iyyar Republican da dama na Amurka sun gabatar da wasu ƙudirori biyu da za su tura daliban da aka kama a zanga-zangar goyon bayan Falasdinu zuwa Gaza na tsawon watanni shida tare da soke bizar ɗaliban ƙasashen duniya.Afirka
Wasu fitattun ƴan arewacin Nijeriya sun gargaɗi Shugaba Tinubu kan bai wa sojojin Faransa da Amurka matsuguni
Wasu daga cikin fitattun ƴar arewacin ƙasar sun yi zargin cewa Amurka da Faransa na kamun ƙafa a wurin gwamnatin Nijeriya domin ba su wurin da dakarunsu za su kafa sansani bayan ƙasashen Nijar da Mali da Burkina Faso sun kore su.
Shahararru
Mashahuran makaloli