Afirka
Lead British International School: An rufe makarantar da ɗalibai suka ci zalin wata yarinya a Abuja
Masu amfani da kafofin sada zumunta sun riƙa yaɗa bidiyon suna neman a ɗauki mataki kan cin zarafin ɗalibar ta makarantar Lead British International School, yayin da maudu'in cin zalin ya kasance cikin waɗanda suka fi ɗaukar hankali a Nijeriya.Afirka
Ana yi wa yara fyaɗe sakamakon yaƙin da ke faruwa a Sudan, in ji sabon rahoton MDD
Rahoton ya gano cewa an yi lalata da mutum aƙalla 118, ciki har da fyaɗe — inda aka ɗora alhakin wannan ta'ada kan dakarun sa-kai na rundunar RSF waɗanda rahoton ya ce suna yi wa mutane fyaɗe a gidaje da kan titi.
Shahararru
Mashahuran makaloli