Afirka
Mece ce manufar ECOWAS bayan ɗage takunkumi kan Nijar, Mali, da Guinea?
Ƙungiyar ƙasashen yammacin Afirka ta ECOWAS na fama da ƙalubalen da ba ta taɓa fuskanta ba tun kafuwarta shekaru 50 baya. A ƙoƙarinta na warware matsalolin, ta cire takunkumi kan wasu mambobinta, amma akwai sauran rina a kaba.Afirka
Nijar, Mali da Burkina Faso sun yi watsi da buƙatar ECOWAS ta jira nan da shekara ɗaya kafin su fita daga ƙungiyar
Doka mai lamba 91 ta ƙungiyar ta tanadi cewa dole ne ƙasar da ta bayyana fitarta daga cikin ECOWAS ta jira tsawon shekara guda kafin ta fita bayar ta bayar da sanarwa a hukumance.Karin Haske
Dalilin da ya sa ECOWAS ta tsinci kanta cikin 'tsaka mai wuya'
Kungiyar kasashen yammacin Afirka ECOWAS ta shiga tsaka mai wuya bayan sanarwar da wasu kasashe uku suka fitar kan janyewa daga kungiyar, lamarin da ya kawo cikas ga muradun yankin wadda ta dogara da juna ba tare da kayyade iyaka ba.Afirka
Nijeriya ta ce ba ta ji dadin ficewar Nijar da Mali da Burkina Faso daga ECOWAS ba
Sanarwar ta Nijeriya na zuwa ne a ranar Litinin, a lokacin da jama’a da dama a fadin yankin ke ta tofa albarkacin bakinsu kan batun, tun bayan da kasashen uku suka sanar da matakin nasu a ranar Lahadi da hantsi.
Shahararru
Mashahuran makaloli