Türkiye
Matar shugaban Turkiyya ta kira kisan kiyashin Srebrenica da "abun kunya" a tarihi
A hukumance Turkiyya ta ayyana ranar 11 ga Yuli a matsayin "Ranar Kasa da Kasa ta Tunawa da Kisan Kiyashin Srebrenica", kamar yadda wata dokar da shugaban kasa ya sanya wa hannu da aka buga a jaridar gwamnati.Türkiye
Matar shugaban Turkiyya ta ziyarci gidan adana kayan tarihi na Prado tare da matar Firaiministan Spaniya Fernandaz
A yayin rakiyar shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan zuwa taron gwamnatocin Turkiyya-Spaniya karo na 8 a birnin Madrid, an zagaya da Emine Erdogan shahararren gidan adana kayan tarihi na Prado tare da matar Firaministan Spaniya.Türkiye
Uwargidan shugaban Turkiyya ta halarci taron matan shugabannin Afirka kan sankara a Nijeriya
Taron, wanda aka fara gudanar da irinsa a Turkiyya a 2016 ƙarƙashin jagorancin Emine Erdogan, ya mayar da hankali ne kan lalubo hanyoyin zamani na riga-kafi, da saurin gano sankara da kuma magance cutar a ƙasashen Afirka mambobin ƙungiyar ta OIC.Türkiye
Tanzania na goyon bayan ƙoƙarin Turkiyya wajen warware taƙaddamomin ƙasa da ƙasa
Shugabar Ƙasar Tanzania Samia Saluhu Hassan ta sake jaddada goyon bayansu ga ƙoƙarin wanzar da zaman lafiya da Turkiyya ke yi, tana mai nuna goyon bayan tsagaita wuta a yankin Gaza na Falasɗinu da bayar da damar kai kayan agajin jinƙai.Türkiye
Uwargidan shugaban kasar Turkiyya ta gana da Babayev na Azarbaijan, shugaban COP29
Da take taya Babayev murnar shugabancinsa na COP29, uwargidan shugaban Turkiyya ta tabbatar masa da cikakken goyon bayan Turkiyya ga Azabaijan, tare da bayar da duk wasu albarkatu da gogewa kan lamuran muhalli da kuma taron kolin yanayi mai zuwa.
Shahararru
Mashahuran makaloli