Duniya
Erdogan na Turkiyya ya soki yadda Amurka ke murƙushe zanga-zanga a jami'o'i
Isra'ila ta kwashe kwana 209 tana yaƙi a Gaza, abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 34,568 — kashi 70 jarirai ne da ƙananan yara da mata — sannan suka jikkata fiye da mutum 77,765 kana sama da mutum 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Duniya
Shugaban sojojin Isra'ila ya amince da shirin kai hari a Rafah
Isra'ila ta kwashe kwana 205 tana kai hare-hare a Gaza, inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla 34,388 — kashi 70 daga cikinsu jarirai da ƙananan yara da mata — tare da jikkata fiye da mutum 77,437 sannan kusan mutum 8,400 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Duniya
Isra'ila ta kashe ƙananan yara 8 a sabbin hare-haren da ta kai Gaza
Yaƙin da Isra'ila ta kwashe kwana 204 tana yi a Gaza ya kashe 34,388 Falasɗinawa — kashi 70 daga cikinsu jarirai da ƙananan yara da mata — sannan mutum sama da 77,437 sun jikkata, yayin da ake fargabar mutum 8,400 na ƙarƙashin ɓaraguzan gine-gine.Duniya
Turkiyya da Iraƙi sun tattauna kan cin zalin da Isra'ila ke yi a Gaza - Erdogan
Yaƙin da Isra'ila ta kwashe kwana 199 tana yi a Gaza ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 34,097 tare da jikkata mutum sama da 76,980 a yayin da aka gano manyan ƙaburbura cike da gawawwaki, yawancinsu mata da ƙananan yara.Türkiye
Isra'ila tana son ɓata sunan Erdogan don 'yunƙurin rufa-rufan kan kisan ƙare-dangin da take yi'
"Masu kashe ƙananan yara ba sa son duk wani yunƙuri na tabbatar da zaman lafiya," in ji kakakin Jam'iyyar AK Omer Celik bayan ministan wajen Isra'ila ya ce ya kamata Erdogan "ya ji kunyar karɓar baƙuncin" shugaban Hamas Haniyeh.Duniya
An gano wani babban kabari a Asibitin Al Shifa da ke Gaza — Rahoto
Gawawwakin da aka tono, waɗanda ba su gama ruɓewa ba, sun nuna cewa dakarun Isra'ila ba su jima da "kashe" mutanen ba, kuma alamu sun nuna cewa wasunsu marasa lafiya ne domin kuwa akwai bandeji a jikinsu, a cewar rahoton Al Jazeera.Duniya
Akwai yiwuwar ci gaba da fuskantar tashin hankali a Gabas ta Tsakiya har sai an daina da kisan ƙare dangi a Gaza — Erdogan
Yaƙin da Isra'ila ta kwashe kwana 193 tana yi da Falasɗinawa da ke Gaza ya yi sanadin mutuwar aƙalla mutum 33,797 da jikkata sama da mutum 76,465 a yayin da ƴan-kama-wuri-zauna da dakarun Isra'ila wajen kashe Falasɗinawa da ke Yammacin Kogin Jordan.
Shahararru
Mashahuran makaloli