Duniya
Mutum 20 ne suka mutu sakamakon harin da Isra'ila ta kai wani gida mai ɗauke da Falasdinawa kusan 100 a Gaza
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 221 inda aka kashe akalla mutum 35,173 - kashi 70% jarirai ne da yara da mata - an raunata sama da 79,061 yayin da ake fargabar sama da mutum 10,000 na karkashin baraguzan gine-ginen da aka rusa.Türkiye
Turkiyya ta la'anci farfagandar Isra'ila a kafafan sada zumunta na yanar gizo, ta sha alwashin kare Gaza
Ankara ta ƙudiri niyyar kawo ƙarshen 'kisan kiyashin' da Tel Aviv ke yi, kuma na neman ganin 'an mayar da Isra'ila saniyar ware' a matakin ƙasa da ƙasa, in ji Ma'aikatar Harkokin Wajen Turkiyya.
Shahararru
Mashahuran makaloli