Duniya
Kai-tsaye: Sojojin Isra'ila sun umarci Falasɗinawa su yi hijira daga Khan Younis zuwa al-Mawasi
Yaƙin Isra'ila a Gaza, wanda ya shiga kwana na 295, ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 39,175 — galibinsu mata da yara –– sannan ya jikkata sama da mutum 90,403, kuma an yi amanna mutum fiye da 10,000 na binne a ƙarƙashin ɓaraguzan gine-gine.Duniya
A yanzu Falasɗinawa na ɓuya a tsohon gidan yari saboda babu sauran mafaka a Gaza
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, wanda ya shiga kwanaki 294, ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 39,175 - akasarinsu mata da yara - tare da jikkata mutum 90,403, kana an ƙiyasta cewa an binne fiye da mutum 10,000 a ƙarƙashin ɓaraguzan gine-gine.Duniya
Mayaƙan Houthi sun yi iƙirarin kai hari Isra’ila da kuma kan jirgin ruwan Amurka
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza ya shiga kwana na 289 inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla 38,919 — yawancinsu mata da yara –– sannan ta jikkata mutum fiye da 89,622, kana ɓaraguzan gine-gine sun danne sama da mutum 10,000.Duniya
Hukuncin Kotun Duniya ya ayyana mamayar da Isra'ila ke yi wa Falasdinu a matsayin haramtacciya
Kotun duniya ta yanke hukuncin cewa yankunan Falasdinawa da aka mamaye sun zama yanki guda, kuma ayyukan Isra'ila da suka hada da fadada matsugunai da amfani da albarkatu sun keta dokokin kasa da kasa da yarjejeniyar kare hakkin ɗan'adam.
Shahararru
Mashahuran makaloli