Afirka
Manyan jami'an gwamnatin Turkiyya sun tattauna kan yaƙi da ta'addanci a ziyarar da suka kai Nijar
Ministan Wajen Turkiyya Hakan Fidan ya jagoranci manyan jami'an gwamnatin ƙasar wajen tattaunawa da gwamnatin sojin Nijar inda za a taimaka mata da na'urorin tsaro da leƙen asiri, inda ya nuna yadda Ankara ke taimaka wa Somalia a yaƙi da ta'addanci.Afirka
Rundunar sojin Nijar ta ce ta kashe fiye da ''yan ta'adda' 100 bayan wani mummunan hari
Wata gamayyar ƙungiyoyin masu tada ƙayar baya sun kashe dakaru 20 da kuma farar hula ɗaya a yankin Tera da masu ikirarin jihadi suka yi wa kaka-gida ranar 25 ga watan Yunin da ya gabata, a wata sanarwa da rundunar sojin ta fitar a ranar Alhamis.
Shahararru
Mashahuran makaloli