Afirka
Gwamna Abba ya kaddamar da kwamitocin bincike kan rikicin siyasa da ta'annati da dukiyar Kano
Yayin da yake kaddamar da kwamitocin a ranar Alhamis, Gwamna Abba Kabir ya ce "Munanan kashe-kashe da aka yi na siyasa musamman a 2023 ba za su tafi haka kawai ba, za a dauki matakin ne don hana afkuwar hakan a nan gaba."Afirka
Mai POS ya mayar da kusan N10m da wani kwastomansa ya tura masa bisa kuskure a Kano
Lamarin ya faru ne a watan Disamba na shekarar 2023 lokacin da mai sana’ar POS mai suna Mohammed Sani Abdulrahman ya fahimci cewa wani kwastomansa wanda ya karɓi naira dubu 10 daga wurinsa ya tura masa naira miliyan 10 bisa kuskure.
Shahararru
Mashahuran makaloli