Rayuwa
Yadda amfani da muryarka za ta iya zama sana'a mai tsoka
Wani kamfani da yake ƙasar Rwanda wanda wani ƙwararre a harkar naɗar murya da sadarwa ya assasa yana buɗe wa nahiyar ƙofa a matsayin matattarar naɗar murya da ake buƙata a finafinan ƙasa da ƙasa, da finafinai tarihi da kuma kamfanonin tallace tallaceKasuwanci
Farashin Bitcoin ya haura sama da $80,000 a karon farko a 2024
Fitaccen kuɗin kirifto na hada-hadar intanet ya yi tashin da ba taɓa gani ba, bayan sake zaɓen tsohon shugaban Amurka Donald Trump, wanda ya yi na'am da kuɗaɗen kirifto kana ya yi alƙawarin mayar da Amurka babban birnin kirifto a duniya.Karin Haske
Nijeriya na cikin halin tsaka-mai- wuya kan ƙara haraji ga masu hannu da shuni
Ƙudurin Nijeriya na ƙara harajin da matsakaita da masu hannu da shuni za su biya don samun ƙarin kudaɗen shiga da nufin samar da ci gaba a ƙasar ya janyo ce-ce-ku-ce game da yiwuwar matakan aiwatar da shi da kuma yin adalci.
Shahararru
Mashahuran makaloli