Afirka
Ana zargin Lakurawa da kashe ma’aikatan Airtel uku a Nijeriya
Rundunar 'yan sandan Nijeriya reshen Jihar Kebbi ta tabbatar da lamarin inda ta ce wasu 'yan ta'adda waɗanda ake zargin Lakurawa ne sun kashe ma'aikatan na Airtel uku da kuma wani mutumin ƙauyen Gumki a Ƙaramar Hukumar Arewa ta Jihar Kebbi.Afirka
Ministan Tsaro da shugabannin sojojin Nijeriya za su tare a Sokoto don fatattakar Bello Turji da sauran ‘yan ta’adda
A lokacin da suke yankin na Arewa Maso Yamma, “Za su sa ido kan ayyukan soja don tabbatar da cewa an gama da Bello Turji da tawagarsa,” a cewar wata sanarwa ta Ma’aikatar Tsaron Nijeriya ta fitar a daren Lahadi.
Shahararru
Mashahuran makaloli