Karin Haske
Rikicin adawa da ƙarin haraji: Me ya sa ƙasashen Afirka ke taka tsan-tsan da abin da ya faru a Kenya
Ana yi wa zanga-zangar adawa da biyan haraji a Kenya kallon somin tabin irin wannan rikici a kasashen Afirka da jama'arsu ba s ajin dadin gwamnatocin kasashen, amma kwararru na gargadi game da illar mummunar zanga-zanga.Karin Haske
Zanga-zangar ƙin jinin haraji ta Kenya: Yadda ta shafi wuraren kasuwanci
Kananan sana’o’i da dama da gungun ɓata gari waɗand suka kutsa kai cikin zanga-zangar kin jinin haraji a Kenya suka lalata, ba su da inda za su je, kuma babu wanda za su kai wa kuka sakamakon yadda ake nuna yatsa tsakanin gwamnati da ‘yan adawa.Karin Haske
Zanga-zangar adawa da haraji a Kenya: Me ya rage wa Shugaba Ruto?
Masu sharhi sun ce da Shugaban Kenya William Ruto ya sanya hannu kan sabuwar dokar haraji, wadda za ta kawo sabbin haraji, da ya illata siyasarsa matuƙa, wadda ya haifar da mummunar zanga-zanga a faɗin ƙasar da ta hallaka mutane.
Shahararru
Mashahuran makaloli