Afirka
Yakin Sudan zai iya watsuwa zuwa wasu kasashe: Abdel Fattah al-Burhan
Janar Abdel Fattah al-Burhan ya yi zargin cewa dakarun Rapid Support Forces (RSF) sun kulla kawance da kungiyar sojojin haya ta Wagner ta kasar Rasha wadda duniya ta sanya wa takunkumai saboda laifukan da take aikatawa a Afirka.
Shahararru
Mashahuran makaloli