Afirka
An buƙaci masu shirin zanga-zanga su miƙa sunayensu ga 'yan sandan Nijeriya
Babban Sufeton 'yan sandan Nijeriya Kayode Egbetokun ya buƙaci masu shirin zanga-zangar su ba su bayanai kamar wuraren haɗuwarsu da hanyoyin da za su bi a lokacin zanga-zangar da awannin da za su kwashe suna yinta; da sunayensu da na shugabanninsu.Duniya
Kai-tsaye: Sojojin Isra'ila sun umarci Falasɗinawa su yi hijira daga Khan Younis zuwa al-Mawasi
Yaƙin Isra'ila a Gaza, wanda ya shiga kwana na 295, ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 39,175 — galibinsu mata da yara –– sannan ya jikkata sama da mutum 90,403, kuma an yi amanna mutum fiye da 10,000 na binne a ƙarƙashin ɓaraguzan gine-gine.Duniya
A yanzu Falasɗinawa na ɓuya a tsohon gidan yari saboda babu sauran mafaka a Gaza
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, wanda ya shiga kwanaki 294, ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 39,175 - akasarinsu mata da yara - tare da jikkata mutum 90,403, kana an ƙiyasta cewa an binne fiye da mutum 10,000 a ƙarƙashin ɓaraguzan gine-gine.Afirka
Zanga-zanga: Yadda ta kaya a ganawar Tinubu da gwamnoni da malaman addini da sarakuna na Nijeriya
An shafe kusan mako uku ana ta kiraye-kiraye musamman a kafafen sada zumunta kan wata zanga-zanga da mafi yawa matasa ne suka goyon bayan a yi ta, “don nuna ɓacin rai a kan tsadar rayuwa da ake fama da ita a ƙasar.”Karin Haske
Dalilan da suka sanya wasannin gargajiya na Afirka ke buƙatar shiga Gasar Olympics
Nahiyar na da dimbin wasannin gargajiya da suke bukatar a sauya musu fasali tare da tallata su a duniya domin ganin sun shiga jerin wasannin gasar Olympics, wanda 'yan kadan daga cikin su ne za su shiga Wasannin Paris.Afirka
Masu shirin zanga-zanga na son haɗa husuma ne tsakanin gwamnati da talakawa – DSS
A sanarwar da ta wallafa a shafinta na X a yau Ahamis, DSS ta ce duk da cewa ta san cewa ‘yan ƙasa na da damar yin zanga-zanga, amma ta bankaɗo shirin da wasu ke yi na amfani da damar don “tayar da mummunan rikici a ƙasar”.
Shahararru
Mashahuran makaloli