Karin Haske
Abin da ya sa Afirka ta fusata da Amurka kan batun kujerun Kwamitin Tsaro na MDD
Ɗaɗaɗɗen yunƙurin AfirKa na neman kujerun dindindin a Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya ya samu goyon baya da ba a yi tsammani ba daga Amurka gabanin babban taron majalisar karo na 79 da aka gudanar a birnin New York a cikin watan Satumba.Ra’ayi
Mummunan matakin ƙarshe na Netanyahu ya ya yi hangen makoma babu Falasɗinawa
Yayin da take ci gaba da fuskantar suka daga ƙasashen duniya, isra'ila na zafafa hare haren soji a Lebanon, ta ci gaba da kisan kiyashinta a kan Falasɗinawa sa'annan kuma ta zafafa kai harinta a kan ƴan Houthi a Yemen.Karin Haske
Ƙaruwar tasirin China a Afirka ne ya sa Amurka ta goyi bayan bai wa nahiyar kujeru biyu a Kwamitin Tsaro na MDD?
Mataƙin na Amurka ya zo ne kwanaki kaɗan bayan China ta ƙarbi baƙuncin ɗaya daga cikin manyan tarukanta da Afirka a birnin Beijing, inda shugaba Xi ya yi alkawarin tallafawa nahiyar da dala biliyan 50.
Shahararru
Mashahuran makaloli