Duniya
Jeffery Shaun King: Ba'amurke da matarsa sun Musulunta saboda ƴan Gaza sun burge su
King mai shekara 44 ya sanya da shigar Falasɗinawa ta hirami da kwarkwar, yayin da yake jawabi ga taron, inda ya ce ya yanke shawarar shiga Musulunci ne bayan "wata shida da suka gabata na wahala da raɗaɗi da tashin hankalin da muka gani a Gaza".Duniya
Karuwar kyamar Musulmai da nuna wariya sun kasance a gaba-gaba a duniya cikin shekarar 2023
Gwamnatocin da aka kafa a matsayin ginshiƙan tabbatar da 'yanci sun kasance masu goyon bayan ƙiyayya kai tsaye ko a kaikaice kuma a wani yanayi na musamman a matsayin tabbatar da "dimokuradiyya kaɗai a Gabas ta Tsakiya."
Shahararru
Mashahuran makaloli