Duniya
Mutum 20 ne suka mutu sakamakon harin da Isra'ila ta kai wani gida mai ɗauke da Falasdinawa kusan 100 a Gaza
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 221 inda aka kashe akalla mutum 35,173 - kashi 70% jarirai ne da yara da mata - an raunata sama da 79,061 yayin da ake fargabar sama da mutum 10,000 na karkashin baraguzan gine-ginen da aka rusa.Duniya
Da gayya Netanyahu ya fitar da sanarwa kan tsagaita wuta don kawo cikas — Hamas
Isra'ila ta kwashe kwana 210 tana yaƙi a Gaza, abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 34,596 — kashi 70 jarirai ne da ƙananan yara da mata — sannan suka jikkata fiye da mutum 77,816 kana sama da mutum 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Duniya
Kotun duniya ta ICJ ta yi watsi da buƙatar hana Jamus fitar da makamai zuwa Isra'ila
Hare-haren da Isra'ila ke kaiwa Gaza da aka yi wa ƙawanya - wanda yanzu haka ya shiga rana ta 207 - ya kashe Falasdinawa akalla 34,488 tare da raunata wasu 77,643 yayin da ake ci gaba da kira ga Firaministan Isra'ila Netanyahu da ya sauka daga mulki.Duniya
'Yan Houthi na Yaman sun kai hari kan jiragen ruwan Isra'ila da Amurka da Birtaniya 102 a rikicin Gaza
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 202. An kashe aƙalla Falasɗinawa 34,262 - galibinsu jarirai da yara da mata. An jikkata sama da 77,229. MDD ta ce an aikata "laifin yaƙi" bayan gano gawa sama da 300 a kaburburan bai-ɗaya a Gaza.Duniya
Dole ne Isra'ila ta ba da damar kai agaji ga Falasdinawa 'ba tare da ɓata lokaci ba' — Biden
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 201. An kashe aƙalla Falasɗinawa 34,183 - galibinsu jarirai da yara da mata. An raunata wasu sama da 77,143. MDD ta ce an aikata "laifin yaƙi" bayan gano gawa sama da 300 a kaburburan bai-ɗaya a Gaza.
Shahararru
Mashahuran makaloli