Afirka
Zargin almundahanar N2.7bn: An ba da belin Hadi Sirika kan Naira miliyan 100
An gurfanar da Sirika ne a gaban mai shari’a Sylvanus Oriji Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Alhamis tare da ‘yarsa Fatima, da sirikinsa, Jalal Sule Hamma, da wani kamfani mai suna Al Buraq Global Investment Limited.Afirka
Wasu fitattun ƴan arewacin Nijeriya sun gargaɗi Shugaba Tinubu kan bai wa sojojin Faransa da Amurka matsuguni
Wasu daga cikin fitattun ƴar arewacin ƙasar sun yi zargin cewa Amurka da Faransa na kamun ƙafa a wurin gwamnatin Nijeriya domin ba su wurin da dakarunsu za su kafa sansani bayan ƙasashen Nijar da Mali da Burkina Faso sun kore su.
Shahararru
Mashahuran makaloli