Türkiye
Isra'ila tana son ɓata sunan Erdogan don 'yunƙurin rufa-rufan kan kisan ƙare-dangin da take yi'
"Masu kashe ƙananan yara ba sa son duk wani yunƙuri na tabbatar da zaman lafiya," in ji kakakin Jam'iyyar AK Omer Celik bayan ministan wajen Isra'ila ya ce ya kamata Erdogan "ya ji kunyar karɓar baƙuncin" shugaban Hamas Haniyeh.Duniya
Isra'ila za ta ɗanɗana kuɗarta kan gallazawar da take yi wa al'ummar Gaza — Erdogan
"Ko mene ne zai faru, mu (Turkiyya) za mu ci gaba da tunkarar Isra'ila kan rashin imanin da take yi a Gaza, kuma tabbas za ta ɗanɗana kuɗarta kan laifukan da ta aikata," kamar yadda daraktan sadarwa na ƙasar ya ambato Shugaba Erdogan yana faɗa.Türkiye
Zaɓukan magadan birane da aka gudanar sun nuna ƙarfin dimokuraɗiyyar Turkiyya
Babu ƙanshin gaskiya a labaran da ƴan jaridar Yammacin duniya suke watsawa cewa zaɓukan Turkiyya ba su da sahihanci domin kuwa ga shi ƴan hamayya suna kan gaba a zaɓukan da aka yi na magadan manyan biranen ƙasar na ranar Lahadi.Duniya
Turkiyya ta yaba wa Iraƙi a kan haramta ƙungiyar PKK gabanin ziyarar da Erdogan zai kai Bagadaza
Majalisar Tsaron Ƙasa ta ayyana PKK a matsayin ƙungiyar ƴan ta'adda gabanin ziyarar da Shugaba Recep Tayyip Erdogan zai kai Bagadaza bayan watan Ramadana, matakin da zai ƙarfafa dangantakar da ke tsakanin Turkiyya da Iraƙi.
Shahararru
Mashahuran makaloli